Yadda talauci ya haifar da miyagun laifuka a Jamhuriyar Nijar

Yadda talauci ya haifar da miyagun laifuka a Jamhuriyar Nijar
An wallafa

Shirin Africa Eye ya gudanar da bincike a kan dangantaka tsakanin aikata miyagun laifuffuka da talauci a Zinder, birni mafi girma na biyu a Jamhuriyar Nijar.