Girke-Girken Ramadan: Yadda ake dafa shinkafa Nasigori
Girke-Girken Ramadan: Yadda ake dafa shinkafa Nasigori
An wallafa
Wannan wani shiri ne da BBC Hausa take kawo muku kullum a watan azumi, don bai wa masu girki damar gwangwaje basirarsu a fagen girki.
A wannan bidiyo, Aisha Muhammad Abubkar, da aka fi sani da Ummies_kitchen a shafin Instagram ta nuna mana yadda ake haɗa shinka samfurin Nasigori .



