Girke-girken Ramadan: Yadda ake biski da miyar yakuwa
An wallafa
Wannan wani shiri ne da BBC Hausa take kawo muku kullum a watan azumi, don bai wa masu girki damar gwangwaje basirarsu a fagen girki.
A wannan bidiyo, za ku kalli girkinmu na yau tare da Fatima Abubakar Shariff, Chef Shariff da ke nuna mana yadda ake dafa biski tare da miyar yakuwa.







