'Ba a taɓa yin kuka kamar na ƴan shekarun nan ba a Najeriya'
'Ba a taɓa yin kuka kamar na ƴan shekarun nan ba a Najeriya'
An wallafa
Tsohon ministan harkokin waje kuma jigo a jam’iyyar PDP Aminu Wali ya ce “ba a taɓa samun lokacin da ake kokawa kan matsin rayuwa ba a Najeriya kamar shekarun baya-bayan nan."