Wace ƙungiya ce za ta iya ja da Liverpool a kakar wasa ta bana?

Bayanan bidiyo, Latsa hoton sama ku kalli bidiyo:
Wace ƙungiya ce za ta iya ja da Liverpool a kakar wasa ta bana?
An wallafa

A ranar Jumaʼa ne Liverpool ta take gasar Premier League ta bana da ƙafar dama bayan doke Bournemouth da ci 4-2.

To dama abin tambayar shi ne; wace ƙungiya ce za ta iya ja da Liverpool ɗin a kakar wasa ta bana?

Mun duba manyan ƙungiyoyi biyar da ake ganin za su iya kawo wa zakarun na Premier League ƙalubale a wannan kakar.

Liverpool