Hanyoyin kauce wa shiga yunwa ga ƴan Najeriya miliyan 82

Hanyoyin kauce wa shiga yunwa ga ƴan Najeriya miliyan 82
An wallafa

Yayin da Hukumar Abinci da Aikin Gona ta Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi hasashen cewa yawan ƴan Najeriyan da ke fama da yunwa zai iya kaiwa mutum miliyan 82 nan da shekara ta 2030, masana na ci gaba da bayar da shawarwari kan hanyoyin da ƙasar za ta bi wajen kauce wa samun wannan gagarumar matsala.

Akwai ƙarin bayani a cikin wannan tattaunawa tare da Farfesa Salisu Mohammed, jami'i a Hukumar abinci da aikin gona ta duniya, sashen Najeriya.