Girke-girken Ramadan: Yadda ake dafa abincin 'yan Moroko mai suna Tagine
Girke-girken Ramadan: Yadda ake dafa abincin 'yan Moroko mai suna Tagine
An wallafa
A shirinmu na girke-girken Ramadan na wannan rana, za mu kawo muku yadda ake dafa abincin 'yan Moroko mai suna Tagine wanda ake hadawa da nama, dabino da kuma karas.
Ku biyo Maimuna Bello Suleiman Bichi wanda aka fi sani da Lolos_kitchen domin ganin yadda ake yin wannan haɗi na ƴan Morocco.