Girke-girken Ramadan: Yadda ake haɗa shinkafa mai karas da gyadar yazawa da gasasshiyar kaza
Girke-girken Ramadan: Yadda ake haɗa shinkafa mai karas da gyadar yazawa da gasasshiyar kaza
An wallafa
A filinmu na girke-girken Ramadan, yau Chef Mariam za ta nuna muku yadda ake haɗa shinkafa mai karas da gyaɗar yazawa da kuma gasasshiyar kaza.