Ku San Malamanku tare da Sheikh Muhammad Babangida Sulaiman
Ku San Malamanku tare da Sheikh Muhammad Babangida Sulaiman
An wallafa
Sheikh Muhammad Babangida Sulaiman, babban limamin masallacin Abu Hurairah da ke GRA Bauchi. An haifi fitaccen malamin na jihar Bauchi a shekarar 1957.
Shehun malamin wanda ya haddace Al-qur'ani ya ce ya fi ƙwarewa a rubutun Al-qur'anin da fassararsa.