Dashishin alkama da farfesun naman rago tare da Yakudima

Dashishin alkama da farfesun naman rago tare da Yakudima
An wallafa

A yau cikin shirin Girke-girken Ramadan 2024, Naja'atu Ibrahim wadda aka fi sani Yakudima ta nuna mana yadda ake haɗa Dashishin Alkama da farfesun rago.