Yadda ake haɗa 'lamb curry' da burodin dankali

Bayanan bidiyo, Taɓa hoton sama don kallon bidiyon yadda ake haɗa wannan girki
Yadda ake haɗa 'lamb curry' da burodin dankali
An wallafa

Wannan wani shiri ne da BBC Hausa ke kawo muku a kullum da azumi don bai wa mata damar gwangwaje basirarsu ta girki.

A bidiyonmu na yau, Maryamaah, wata mai sana'ar girke-girke ce da ta nunawa masu kallo yadda ake haɗa 'lamb curry' da burodin dankali.