Abin da ya kamata mai azumi ya mayar da hankali a kai a goman farko

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Abin da ya kamata mai azumi ya mayar da hankali a kai a goman farko
An wallafa

Sheikh Jabir Maihula ya yi arin bayani kan irin ibadun da suka kamata mai azumi ya mayar da hankali a kai a cikin kwanaki goma na farko na watan Ramadana.