...Daga Bakin Ita tare da Halima Isa ta shirin Daɗin Kowa
...Daga Bakin Ita tare da Halima Isa ta shirin Daɗin Kowa
An wallafa
A wannan mako cikin shirin ...Daga Bakin Mai Ita, mun kawo muku tattaunawa da Halima Isa, wadda aka fi sani da Aliya a shirin Daɗin Kowa, ta shaida wa BBC cewa ta fara ne da harkar rubuce-rubuce.