...Daga Bakin Mai Ita tare da BSafana

Bayanan bidiyo, Latsa hoton sama ku kalli bidiyo
...Daga Bakin Mai Ita tare da BSafana
An wallafa

Bilkisu Ibrahim shahararriyar 'yar wasan fina-finan Kannywood ce, wadda aka fi sani da BSafana.

Matashiyar mazauniyar birnin Kaduna ce da ke arewacin Najeriya.

Ta faɗa wa filin Daga Bakin Mai Ita cewa ta shiga harkar fim ne da amincewar mahaifinta.

Kazalika, ta ce burinta shi ne ta zama babbar jaruma a Kannywood.

Bilkisu Ibrahim
Bayanan hoto, Bilkisu Ibrahim, wadda aka fi sani da BSafana