Gasar ninƙaya da tattakin gaɓar teku cikin hotunan Afirka

.

Asalin hoton, STEPHANIE LECOCQ/REUTERS

Bayanan hoto, Fitattun 'yan wasan ninƙayar Masar Nadine Barsoum da Hana Hiekal ke fafatawa a gasar ninƙaya ta Duniya da aka gudanar a Faransa
An wallafa
.

Asalin hoton, IHSAAN HAFFEJEE/REUTERS

Bayanan hoto, Ranar Asabar kenan lokacin da wani ke zanga-zangar neman halasta shan wiwi a Afirka ta Kudu
..

Asalin hoton, MOHAMED HOSSAM/EPA

Bayanan hoto, A ranar Juma'a wani matashi ɗan gudun hijira daga Sudan ta Kudu ya nuna ƙwarewa a wani filin horas da wasan ƙwallon kafa a Masar.
.

Asalin hoton, BORJA SUAREZ/REUTERS

Bayanan hoto, A ranar ne kuma wani jami'in soja daga SPLA ya yi aikin sintiri a sansanin 'yan gudun hijira da ke Aljeriya.
.

Asalin hoton, TIKSA NEGERI/REUTERS

Bayanan hoto, Mabiya Addinin Kirista a yankin Tigray na 'kasar Habasha a ranar Lahadi.
.

Asalin hoton, LEGNAN KOULA/EPA

Bayanan hoto, Yan yawon bude ido sun mika wa biri ayaba a dajin Gbeupleu da ke Ivory coast a ranar Asabar.
..

Asalin hoton, ESA ALEXANDER/REUTERS

Bayanan hoto, Ranar Talata ya yinda ake ci gaba da tono wadanda gini ya danne a birnin City na Afrika ta Kudu.
.

Asalin hoton, MOISE KASEREKA/EPA

Bayanan hoto, A ranar Litinin ne jama'a da dama suka yi juyayin tunawa da mutanen da suka mutu sakamakon hari a sansanin yan gudun hijira da ke Jamhuriyar Dimukuradiyyar Congo.
.

Asalin hoton, JOHN WESSELS/AFP

Bayanan hoto, Jama'a sun yi tattaki a gaɓar tekun birnin Banjul na ƙasar Gambiya.