Ra'ayi Riga: Amfani ko rashinsa na sauya wasu takardun naira

Bayanan sautiDanna hoton sama ku saurari shirin:
Ra'ayi Riga: Amfani ko rashinsa na sauya wasu takardun naira
An wallafa

Shirin Ra'ayi Riga na wannan makon ya tafka muhawara ne kan amfani ko rashinsa na matakin Babban Bankin Najeriya da zai sauya wasu takardun naira.