Yadda ake yin awara cikin kwai da miya

Bayanan bidiyo, Latsa sama don kallon bidiyon
Yadda ake yin awara cikin kwai da miya
An wallafa

A yau cikin shirin Girke-girken Ramadan 2024, Abis Fulani ya nuna muku yadda ake yin awara cikin kwai tare da miya.