Jikan Malam ya fadi abin da ya sa yake wa'azin turmi

Bayanan bidiyo, Jikan Malam ya fadi abin da ya sa yake wa'azin turmi
Jikan Malam ya fadi abin da ya sa yake wa'azin turmi
An wallafa

Jikan Malam fitaccen malami ne mai wa'azin turmi a Najeriya, ya kuma ce yana zagayawa dukkan jihohin arewacin ƙasar don yin wa'azi a kasuwanni.

Sai dai ya sake shahara ne bayan da mutane suke daukar gajerun wa'azuzzukansa suna sa wa a shafukan sada zumunta musamman Tiktok suna kwaikwayonsa.

Ku kalli bidiyon don kallon cikakkiyar hirarsa da BBC Hausa.