Daga Baki Mai Ita tare da Baba Dan Yarabawa

Bayanan bidiyo, Danna hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
Daga Baki Mai Ita tare da Baba Dan Yarabawa
An wallafa

Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawakan masana'antar fim ta Kannywood kan abubuwa da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 112, mun tattauna da tauraron fina-finan Hausa, Muhammad Shehu wanda aka fi sani da Baba Dan Yarabawa.