Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Ku San Malamanku tare da Shehi Mustapha Maijama'a
Ku San Malamanku tare da Shehi Mustapha Maijama'a
An wallafa
Filin Ku San Malamanku na wannan makon ya tattauna da Shehi Mustapha Maijama'a, wani malamin addinin Musulunci a arewacin Najeriya.
An haifi malamin a unguwar Gadon Kaya da ke cikin birnin Kano a shekarar 1986.
Mahaifinsa malami ne kuma yana daya daga cikin almajiran Sheikh Shehi Maihula.
Shehi Mustapha Maijama'a ya ce ya yi mafi yawan karatunsa ne a wurin mahaifinsa.