Hikayata 2023: Labarin Ƙarshen Wahala

Bayanan sautiLatsa hoton da ke sama domin sauraron shirin
Hikayata 2023: Labarin Ƙarshen Wahala
An wallafa

Labarin Ƙarshen Wahala wanda Zainab Muhammad Chubaɗo da ke zaune a gida mai lamba 1422, Layin Murtala Sule Garo, Rijiyar Zaki, Kano ta rubuta.

Umaymah Abdulmumin Sani ce ta karanta.