Abubuwan da zan yi idan aka zaɓe ni - Ɗan takarar gwamnan Kano na PDP

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Abubuwan da zan yi idan aka zaɓe ni - Ɗan takarar gwamnan Kano na PDP
An wallafa

A cikin jerin tattaunawa da BBC ke yi da ƴan takara gabanin zaɓen gwamnonin jihohin Najeriya na 2023, BBC ta yi hira da ɗan takarar gwamnan jihar Kano ƙarƙashin jam'iyyar PDP.

Sadiq Wali ya yi bayani ne kan manufofinsa da kuma abin da zai yi kan matsalolin da ke addabar al'ummar jihar ta Kano.