Girke-girken Ramadan: Flat bread da miyar dankali
Girke-girken Ramadan: Flat bread da miyar dankali
An wallafa
Wannan wani shiri ne da BBC Hausa take kawo muku kullum a watan azumi, don bai wa mata damar gwangwaje basirarsu ta girki.
A wannan bidiyo, za ku kalli gwanar girkinmu ta yau, da ke nuna mana yadda ake haɗa flat bread da miyar dankali.
Aisha Idris Suleiman, gwanar mai girki ce kuma ta nuna mana yadda ake wannan miya ta dankali da flat bread.



