Abin da ke faruwa a Gaza daga bakin mazauna yankin

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Abin da ke faruwa a Gaza daga bakin mazauna yankin
An wallafa

Wasu mazauna Gaza na neman addu'a yayin da suke neman mafaƙa domin kare kansu daga hare-haren Isra'ila.