Lafiya Zinariya: Ire-iren abincin da ya kamata mai juna biyu ta ci
Lafiya Zinariya: Ire-iren abincin da ya kamata mai juna biyu ta ci
An wallafa
Shirin Lafiya Zinariya na wannan mako ya yi duba kan ire-iren abincin da ya kamata mace mai juna biyu ta ci da kuma waɗanda ya kamata ta kaurace wa.