Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 11/05/2025
Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 11/05/2025
An wallafa
Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu, shiri ne da BBC Hausa ke kawo muku labarai na ban dariya da nishaɗi, da ban al'ajabi a wasu lokutan ma har da ban taƙaici.
Raliya Zubairu da Aisha Sharif Baffa suka gabatar da shirin na wannan mako.