Sana’ata na tuna min da mutuwa a kodayaushe – Mai haɗa makara
Sana’ata na tuna min da mutuwa a kodayaushe – Mai haɗa makara
An wallafa
Sabo Hussaini, mazaunin birnin Kano ya kwashe shekara 45 yana sana’ar haɗa makara.
Ya ce duk da cewa mutane na gudun sa amma yana jin daɗi kasancewar sana’arsa na tuna masa mutuwa.