Ku San Malamanku tare da Sayyada Hafsat Sheriff Ibrahim Saleh
Ku San Malamanku tare da Sayyada Hafsat Sheriff Ibrahim Saleh
An wallafa
A cikin shirin Ku San Malamanku na wannan mako mun kawo muku tattaunawa da Sayyada Hafsat Sheriff Ibrahim Saleh.
Sayyada Hafsat, wadda ke rayuwa a garin Maiduguri na jihar Borno ta ce ta yi karatu a wurin mahaifinta da maigidanta da kuma wasu malaman da dama.