Ku San Malamanku tare da Sheikh Murtala Saleh Kaugama

Bayanan bidiyo, Ku San Malamanku tare da Sheikh Murtala Saleh Kaugama
Ku San Malamanku tare da Sheikh Murtala Saleh Kaugama
An wallafa

A cikin shirin Ku San Malamanku na wannan mako mun kawo muku tattaunawa da Sheikh Murtala Saleh Kaugama, wanda malami ne a jihar Jigawa da ke Najeriya.