Me ya sa zaɓen gwamnonin jihohi ke da muhimmanci a Najeriya?

Me ya sa zaɓen gwamnonin jihohi ke da muhimmanci a Najeriya?
    • Marubuci, Joseph Jegede
    • Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Video Journalist
  • An wallafa

Akwai kimanin ƴan takara 400 da ke takarar gwamna a jihohin daban-daban na Najeriya.