Wane darasi ake ɗauka a lokacin NYSC?

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Wane darasi ake ɗauka a lokacin NYSC?
An wallafa

Yayin da shirin hidimar ƙasa na NYSC da ake yi a Najeriya ke cika shekara 50 da farawa, mun yi nazari kan irin darussan da ake iya ɗauka a lokacin da hidimar.

Mai yi wa ƙasa hidima
Bayanan hoto, Mai yi wa ƙasa hidima