'Yan takarar gwamnan Kaduna da za su fafata a muhawar da BBC ta shirya

Bayanan bidiyo, Latsa lasifikar da ke sama domin kallon bidiyon gayyatar
'Yan takarar gwamnan Kaduna da za su fafata a muhawar da BBC ta shirya
An wallafa

Goron gayyata daga 'yan takarar gwamna a jihar Kaduna kan muhawarar da BBC za ta yi da su ranar Laraba 18 ga watan Janairu da misalin ƙarfe 10 na safe.

Ku kasance da mu a dukannin shafukanmu na sada zumunta domin kallon muhawarar kai tsaye!

Haka kuma za mu kawo muku yadda muhawarar ke gudana a shafinmu na internet BBC Hausa.com