Girke-Girken Ramadan: Yadda ake 'Stir Fried Sweet Potato'

Bayanan bidiyo, Taɓa hoton sama don kallon yadda ake 'Stir Fried Sweet Potato'
Girke-Girken Ramadan: Yadda ake 'Stir Fried Sweet Potato'
An wallafa

Wannan wani shiri ne da BBC Hausa take kawo muku kullum a watan azumi, don bai wa masu girki damar gwangwaje basirarsu a fagen girki.

A wannan bidiyo, za ku kalli girkinmu na yau tare da Rukayya Ahmad da aka fi sani da Ruqs_Eats a manhajar Instagram.

Ruqs_Eats ta nuna mana yadda ake Stir Fried Sweet Potato wato dankalin Hausa.