...Daga Bakin Mai Ita tare da Salisu Mariri

Bayanan bidiyo, Latsa alamar da ke sama domin kallon hira da Salisu Mariri
...Daga Bakin Mai Ita tare da Salisu Mariri
An wallafa

Filin ...Daga Bakin Mai Ita ya karɓi baƙuncin Salisu Mariri, furodusa kuma mawaƙi a Kannywood.

Mawaƙin ɗan jihar Kano ya kuma yi waƙoƙi da dama.

Daga cikin waƙoƙin da ya yi akwai ta ɗankarar shugaban ƙasa na jam'iyyar NDC a Ghana da sauran su.