Hikayata: Labarin Jarumar Mace
Hikayata: Labarin Jarumar Mace
An wallafa
A ci gaba da kawo muku labarai 12 da alalan gasar Hikayata ta 2022, suka ce sun cancanci yabo, a yau mun kawo muku labarin 'Jarumar Mace'.
Wanda Maryam Muhammad Sani da ke birnin Gombe ta rubuta, Nabeela Muktar Uba kuma ta karanta