Kura-kuran BBC a cikin shekara 100

Kura-kuran BBC a cikin shekara 100
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon biidyon:

A yayin da BBC ke cika shekara 100 da kafuwa, akwai kura-kurai da dama da aka sha yi a wajen yaɗa labarai.

Daga kan masu aika rahotanni zuwa kan masu karanta labarai da ma baƙi da ake gayyatowa duk an sha samun matsaloli.

Ga dai wasu daga cikin kura-kuran da aka tafka cikin dakika 100 a wannan bidiyon.