Yadda ake koya wa ƴan zamani kaɗa gangar Yarbawa
Yadda ake koya wa ƴan zamani kaɗa gangar Yarbawa
An wallafa
Yayin da ake ci gaba da samun sabbin hanyoyin sadarwa na zamani, wani mazaunin Legas, Adebayo Ayodeji ya mayar da hankali wajen koya wa matasa da yara yadda ake kaɗa ganga a gargajiyance.