Ra'ayi Riga: Kan ƙudurin harajin VAT 08/11/2024
Ra'ayi Riga: Kan ƙudurin harajin VAT 08/11/2024
An wallafa
Ra'ayi Riga na wannan makon ya tattauna kan batun sabon ƙudirin haraji na gwamnatin Najeriya da ke ci gaba da tayar da ƙura.
Shirin yan kuma duba batutuwa da dama da suka shafi sabon kudirin, ciki har da shi kansa harajin VAT da abubuwan da ya kunsa da kuma yadda za a kasafta harajin bayan tara shi.
Jihohin kasar da dama musamman na yankin arewacin kasar sun nuna adawa da kudirin.