Girke-Girken Ramadan: Yadda ake dafa shinkafa da taliya haɗe da gasasshiyar kaza

Bayanan bidiyo, Latsa lasifikar da ke sama domin kallon shirin
Girke-Girken Ramadan: Yadda ake dafa shinkafa da taliya haɗe da gasasshiyar kaza
An wallafa

Wannan wani shiri ne da BBC Hausa ke kawo muku a kullum da azumi don bai wa mata damar gwangwaje basirarsu ta girki.

A wannan bidiyon za ku kalli yadda ake dafa shinkafa da taliya haɗe da gasasshiyar kaza.

Maryam Buhari wata ƙwararriyar mai girke ce da ke da shafin instagram, kuma ita ce ta gabatar da yadda aka dafa abincinmu na yau.