Ku San Malamaku tare da Mallam Nuhu Aliyu

Bayanan bidiyo, Taɓa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Ku San Malamaku tare da Mallam Nuhu Aliyu
An wallafa

Mallam Nuhu Aliyu mutum ne mazaunin Kano ɗan asalin jihar Borno.

Kamar sauran malamai, ya yi karatu a wurare daban-daban a Arewacin Najeriya.

Haka nan ya koyar da wasu daga cikin sanannun malaman addinin Musulunci a ƙasar Hausa, cikin su har da marigayi Sheikh Jafar Adam.

Mallam Nuhu Aliyu