Hikayata 2023: Labarin Haƙorin Dariya

Bayanan sautiLatsa hoton da ke sama domin suararo
Hikayata 2023: Labarin Haƙorin Dariya
An wallafa

A filinmu na Hikayata, inda a yau za mu kawo muku labarin Hakorin Dariya wanda Rabi’atu Ahmed Mu’azu mazauniyar gida mai lamba AF9, da ke unguwar Nassarawar ‘yan Shanu, a birnin Jos na jihar Plateau.

Abokiyar aikina, Rabi’atu Runka ce ta karanta.