Ko wannan shi ne hoton farko da aka sa a intanet?

Ko wannan shi ne hoton farko da aka sa a intanet?
An wallafa

Danna hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Ranar 18 ga watan Yuli 1992, aka dauki wani hoto da ya zama sila wajen kirkirar shafukan sada zumunta.

Shi ne hoton sada zumunci na farko da aka wallafa a kan intanet, kuma ya nuna wasu mawaƙa waɗanda ma’aikatan fitaccen ɗakin bincike ne na Cern.

Ga labarin wannan hoton a cikin wanan bidiyon.