Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Ku San Malamanku tare da Sheikh Muhammad Jamil Alkadiri
An wallafa
Shirin Ku San Malamanku na wannan makon ya tattauna ne da Sheikh Muhammad Jamil Alkadiri, malamin addinin musulunci a jihar Kano da ke arewacin Najeriya.