Ramadan: Kacici-kacici kan watannin Musulunci
An wallafa
Yayin da Musulmai ke azumin watan Ramadana, BBC Hausa ta tuntubi wasu matasa a Kano kan ko sun san watannin Musulunci da kuma wasu ibadu da ake gudanarwa a cikin watannin.
Wasu daga cikinku sun amsa daidai, yayin da wasu kuma suka dan kuskure.
Bidiyo: Khalifa Shehu Dokaji
Tacewa: Yusuf Yakasai