Hikayata 2020: Labarin 'Dangin Babana'

Bayanan sautiLabarin 'Dangin Babana' na Hikayata 2020
An wallafa

A ci gaba da kawo maku labarai goma sha biyu da alƙalan gasar Hikayata suka ce sun cancanci yabo, a wannan mako, za mu kawo maku labarin Dangin Babana na Khadija Aliyu Muhammad, Unguwar Ja'en Maƙera a jihar Kano, Najeriya wanda Nabeela Mukhtar Uba ta karanta.