...Daga Bakin Mai Ita tare da Diamond Zahra

Bayanan bidiyo, Daga Bakin Mai Ita tare da Diamond Zahra
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Daga bakin mai ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.

A wannan kashi na 34, shirin ya tattauna da Diamond Zahra, wata tauraruwar fina-finan Hausa ƴar asalin ƙasar Nijar.

A cikin hirar, ta bayyana yadda son harkar fim ya sa ta zo Najeriya daga ƙasarta Nijar.

Ɗaukar bidiyo da Gabatarwa: Yusuf Ibrahim Yakasai

Tacewa: Fatima Othman

Ga wasu na baya da za ku so ku kalla: