Ra’ayi Riga: Wani hali ake ciki game da karatun dalibai?

Bayanan sautiAn koma makarantu
An wallafa

Gwamnatin Najeriya ta bada umarnin a bude makarantun Sakandare saboda daliban da zasu zana jarrabawar karshe.