Coronavirus: Yadda ma'aikatan lafiya Musulmi ke buda baki a Burtaniya

Bayanan bidiyo, Yadda ma'aikatan lafiya Musulmi ke buda baki a Burtaniya
An wallafa

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

A cikin wannan wata mai alfarma na Ramadan, lokacin buda baki lokaci ne mai muhimmanci.

Amma wadannan ma'aikatan lafiya a Burtaniya na buda bakinsu a cikin matsi saboda yanayin aiki.

Kalli wannan bidiyon ka gani.

Karin bayani kan coronavirus
Karin bayani kan coronavirus