Coronavirus: Matakan kariya da za ku bi daga kamuwa da cutar

An wallafa

An fara wallafa bidiyon ranar 26 Maris 2020

Latsa hoton sama domin kallon bidiyon:

Bayanai kan cutar coronavirus wadda ta addabi duniya sannan ta yi sanadin mutuwar mutane dubbai.

Usman Minjibir ya yi bayani kan yadda cutar ke fara nuna alamominta a jikin dan adam da irin illolin da take yi da kuma yadda za mu iya kare kawunanmu.

Bidiyo: Abdulbaki Jari