Coronavirus: Matakan kariya da za ku bi daga kamuwa da cutar

Bayanan bidiyo, Bayanan da ya kamata ku sani game da coronavirus
An wallafa

An fara wallafa bidiyon ranar 26 Maris 2020

Latsa hoton sama domin kallon bidiyon:

Bayanai kan cutar coronavirus wadda ta addabi duniya sannan ta yi sanadin mutuwar mutane dubbai.

Usman Minjibir ya yi bayani kan yadda cutar ke fara nuna alamominta a jikin dan adam da irin illolin da take yi da kuma yadda za mu iya kare kawunanmu.

Karin bayani kan coronavirus

Bidiyo: Abdulbaki Jari